Bugun Kasa (Ramli)

Manhajar bugun kasa na Ramli.

App details


1.0
$3.49
Android 4.0+
Everyone
143

App description


Android App Analysis and Review: Bugun Kasa (Ramli), Developed by Rayyahee. Listed in Education Category. Current Version Is 1.0, Updated On 24/04/2021 . According to users reviews on Google Play: Bugun Kasa (Ramli). Achieved Over 143 Installs. Bugun Kasa (Ramli) Currently Has 10 Reviews, Average Rating 3.4 Stars

Sabon manhajar bugun kasa na ramli a harshen Hausa wanda za'a iya amfani da shi a buga kasa, kamar yanda malaman kasa ke bugawa a allon kasa.

Kowani irin mutum zai iya amfani da manhajar (app) din ko bai san komai a sha'anin ilimin ramli ba domin yayi bincike akan wata damuwar sa.

Sannan manhajar na dauke da bayanan taurari coma sha shida akan wanda aka bugawa kasa.

Domin karin bayani zaku iya tuntuban mu ta wannan lambar, kira ko sakon whatsup, +2347067762022.

Changelog / What's New


Bugu Kasa na 01

Rate and review on Google Play store


3.4
10 total
5 3
4 3
3 1
2 1
1 2

You may also like these apps