SHEIKH AMINA DAURAWA lectures

SHEIKH AMINA DAURAWA lectures

Přednášky, která byla v výročí šejci Aminu Ibrahim.

Informace O Aplikaci


2.0
October 16, 2018
17,327
Android 4.1+
Everyone
Get SHEIKH AMINA DAURAWA lectures  for Free on Google Play

Advertisement

Popis Aplikace


Analýza A Revize Aplikací Pro Android: SHEIKH AMINA DAURAWA lectures , Vyvinuté Společností AdamsDUT. Uvedeno V Kategorii Hudba A Zvuk. Aktuální Verze Je 2.0, Aktualizována Na 16/10/2018 . Podle Recenzí Uživatelů Na Google Play: SHEIKH AMINA DAURAWA lectures . Dosaženo Více Než 17 Tisíc Instalací. SHEIKH AMINA DAURAWA lectures Má V Současné Době Recenze 56, Průměrné Hodnocení 4.4 Hvězd

Wannan aplikace Yana dauke da Wasu zababun lekcoci daga šejk aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa.shine muka ga ya bělice muyi aplikace wanda mutane zasu su saurara si saukake.
Alláh ya Sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa Domin Yayi kokari wajen Yayi kokari wajen bla ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu ikon ji da Kuma amfani daga Abin da muka saurara.
Bayan přednáší nA Sheikh ibrahim aminu daurawa akwai kudin Tarihi Kashi na Daya da na biyu by Sheikh ibrahim aminu daurawa duk cikin Wannan manhaja Idan akayi Duba.
Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 Akan illar harshe, matsalolin aure Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.
za Kuma Iya Samun Wasu karatuttukan na Wasu malam Irin su šejk jafar mahmud adam, šejk Albani zariya, šejk ali isah fantami, Shiekh Kabir Gombe.

Wasu daga cikin karatuttukan šejk Jafar da za samu Idan akayi vyhledávání Adamsdut obchod přehrávání.

Siffatus Salatin nabiyyi šejk Jafar
Arbauna Hadith šejk Jafar mp3
Bulugul maram šejk Jafar mp3
Kitab Tauhid šejk Jafar mp3
Umdatul ahkam
Kitab na tauhid Hausa

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta Kamar
Kompletní korán offline šejk Abdulrahman al-sudais
Krásná Korán přednes Sheikh Maher almuquiy
Kompletní korán offline Shiekh abdolbasit
Korán přednes by mishary alfasy mp3 offline a tak dále.
Don Alláh Idan har kaji dadin Wannan kundin Tarihi by Sheikh ibrahim aminu daurawa na Kayi sdílení din sa ga Sauran yan Uwa musulmai Domin Suma su samu su amfana.
Kuma kada manta yi hodnocení Kudin Tarihi by Sheikh ibrahim aminu daurawa.

Kadaň daga cikin tarihin Sheikh ibrahim aminu daurawa,

TARIHIN Sheik Aminu DAURAWA KANO: -Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina
shahararren malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, gidan Zakara-Mai-
Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, je unguwar Fagge, Kusa da
tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba'in, Kuma Yana karantar da ilimi zauren gidansa,
bayan kasuwanci da sana'ar dinki, Domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-
Mustapha, Daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.
Haife ni v ranar 1 ga WATA Janairu shekara ta roce 1969 cikin garin Kano, je Gida mai lambda 32
unguwar kofar Mazugal, je karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan
Karami, Kuma na haddace shi lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da
na yi, na Kuma ci GABA da Němen ilimi, Domin fadada karatun addini, v wajen wadansu manyan
mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da Tafsír, Wasu na Alqur'ani Zalla, Wasu na ilimi
da fannoninsa Daban-Daban. Wadannan manyan malamai su ne:
1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa.
2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen Gida, wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa.
3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa.
4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.
5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran tilawa na wajensa.
6. Sheikh Auwal Isa ‚Yan Tandu, Wanda na yi lugga da fiqihu da hadís je wajensa.
7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen Gida, Wanda na yi lugga da fiqihu da Tafsír
wajensa.
8. Sheikh Idi Kajjin ‚Yan Awaki, Wanda na yi hadith da lugga na wajensa.
9. Sheikh Zakari Mai littafi, Wanda na yi lugga da fiqihu wajensa.
10. Sheikh doga Mai Mukhtasar Sabon Titi, Wanda na yi nahawu da fiqihu na wajensa.
11. Sheikh Usman Gwammaja, layin Azara, Wanda na yi hadís da lugga da fiqihu da tarikh
wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi si wajensa. Alláh ya ji
qansa da Rahama!
12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, Wanda na yi fiqihu da lugga na wajensa. Wannan malami, je
wajensa na sauke Alfiyya din Malik da Muqamatul Haririho da Shu'ara'ul Jahiliyya. Malami ne mai
haquri da juriyar karantarwa.
da dai Sauran malamai Daban Daban Duniya.
V Současné Době Nabízíme Verzi 2.0. Toto Je Naše Nejnovější, Nejvíce Optimalizovaná Verze. Je Vhodný Pro Mnoho Různých Zařízení. Zdarma Ke Stažení Přímo Apk Z Obchodu Google Play Nebo Jiných Verzí, Které Hostujeme. Kromě Toho Si Můžete Stáhnout Bez Registrace A Bez Nutnosti Přihlášení.

Máme Více Než 2000+ K Dispozici Zařízení Pro Samsung, Xiaomi, Huawei, Oppo, Vivo, Motorola, LG, Google, OnePlus, Sony, Tablet ... S Tolika Možnostmi, Je Pro Vás Snadné Vybrat Si Hry Nebo Software, Který Odpovídá Vašemu Zařízení.

Může Se Hodit, Pokud Existují Nějaká Omezení Země Nebo Omezení Ze Strany Zařízení V Obchodě Google App Store.

Co Je Nového


new version with new features.

Ohodnoťte A Zkontrolujte V Obchodě Google Play


4.4
56 Celkový
5 76.8
4 8.9
3 1.8
2 5.4
1 7.1

Celkový Počet Instalací (Odhadovaný)

Odhad Celkového Počtu Instalací Na Google Play, Aproximované Z Počtu Hodnocení A Instalačních Mezí Dosažených Na Google Play.