Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2

Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2

Sheikh Ahmad Sulaiman Complete Quran Mp3 offline - část 1 ze 2

Informace O Aplikaci


3.2
January 17, 2024
Android 4.1+
Everyone
Get Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 for Free on Google Play

Advertisement

Popis Aplikace


Analýza A Revize Aplikací Pro Android: Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2, Vyvinuté Společností KareemTKB. Uvedeno V Kategorii Hudba A Zvuk. Aktuální Verze Je 3.2, Aktualizována Na 17/01/2024 . Podle Recenzí Uživatelů Na Google Play: Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2. Dosaženo Více Než 255 Tisíc Instalací. Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 Má V Současné Době Recenze 1 Tisíc, Průměrné Hodnocení 4.7 Hvězd

Karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman offline kashi na dena. Surah al Fatihah zuwa surah al Kahf. Karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano.

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3. Ahmed Sulaiman kompletní quran offline mp3 ČÁST 1 Z 2.

Tarihin Alamma ahmad sulaiman kano:

Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanatik karatun kurani mai girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (SWA) yayi masa, Ahmad Sulaiman Korán offline ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idana kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu [email protected] zamu kokari mu sakashi wannan sashe dominant sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Mungode.

Akwai wadansu Hausa Islámské aplikace kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubciur, Hudhubububur.

Bayan Karatun Mallam Ahmed Sulaiman akwai sauran apps na sauran malamai kamar Sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.

Haka zalika wannan team na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai Sheikh jaafar mahmud adam kompletní tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas. Ahmed Suleiman Full Korán mp3 Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba in shaa Allahu. EDIT: Cikakken karatun tafsirin malam Jafar yana cikin wannan gida yanzu haka (ALHAMDULILLAH) sai ku duba catalog na KareemTKB domin Samun karatun kuma dukkan apps din na tafsirin Sheikh jafar din na aiki ba tare da an kunna data. Ahmad Sulaiman Kano quran mp3

Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi sdílení dinta ta whatsapp groups, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Nejlépe si stáhnete na svého manhajja mai albarkah, tohle amfana da abubuwa kamar haka:

- Sheikh ahmed sulaiman plný korán offline

- ahmed sulaiman kano (recitátor sv. Koránu ze státu Kano Nigérie)

- wannan quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran offline, ahmed suleiman dua (Quran Completion Supplication).

Ahmad Ibrahim Sulaiman Korán baya bukatar internet kafin ya fara aiki, stáhnout ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Ina mai fatan zakuji dadin wannan Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline

Idan kuma kunji dadin shi wannan app on Sheikh Ahmad Sulaiman quran recitace na ku aika zuwaga sauran yanuwa. Nagode!
V Současné Době Nabízíme Verzi 3.2. Toto Je Naše Nejnovější, Nejvíce Optimalizovaná Verze. Je Vhodný Pro Mnoho Různých Zařízení. Zdarma Ke Stažení Přímo Apk Z Obchodu Google Play Nebo Jiných Verzí, Které Hostujeme. Kromě Toho Si Můžete Stáhnout Bez Registrace A Bez Nutnosti Přihlášení.

Máme Více Než 2000+ K Dispozici Zařízení Pro Samsung, Xiaomi, Huawei, Oppo, Vivo, Motorola, LG, Google, OnePlus, Sony, Tablet ... S Tolika Možnostmi, Je Pro Vás Snadné Vybrat Si Hry Nebo Software, Který Odpovídá Vašemu Zařízení.

Může Se Hodit, Pokud Existují Nějaká Omezení Země Nebo Omezení Ze Strany Zařízení V Obchodě Google App Store.

Ohodnoťte A Zkontrolujte V Obchodě Google Play


4.7
1,267 Celkový
5 85.8
4 7.1
3 0
2 7.1
1 0

Celkový Počet Hodnocení

Celkový Počet Aktivních Uživatelů Hodnocených: Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2

Celkový Počet Instalací (Odhadovaný)

Odhad Celkového Počtu Instalací Na Google Play, Aproximované Z Počtu Hodnocení A Instalačních Mezí Dosažených Na Google Play.