Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

Naučte se, jak dělat / dělat zlaté lidské jídlo Hausa

Informace O Aplikaci


5.2.1
October 27, 2023
56,967
Android 4.1+
Everyone
Get Abincin Hausawa (Hausa Recipe) for Free on Google Play

Advertisement

Popis Aplikace


Analýza A Revize Aplikací Pro Android: Abincin Hausawa (Hausa Recipe), Vyvinuté Společností AdamsDUT. Uvedeno V Kategorii Jídlo A Pití. Aktuální Verze Je 5.2.1, Aktualizována Na 27/10/2023 . Podle Recenzí Uživatelů Na Google Play: Abincin Hausawa (Hausa Recipe). Dosaženo Více Než 57 Tisíc Instalací. Abincin Hausawa (Hausa Recipe) Má V Současné Době Recenze 233, Průměrné Hodnocení 4.8 Hvězd

Wannan aplikace Abincin Hausawa (Hausa Recept) na kunshe da kala-kala na abincin hausa, yana kuma dauke da yadda zako sarrafa ko kuma kiyi wannna abincin cikin sauki.Anyi bayani daki-daki dakuma irin kayan abincin da zakiyu daadin zaki Zuba, a takaice dai zan iya cewa wannan application na dauke da duk wani abu da kike bukata dominuje jin jin abincin hausawa kala daban-daban. Aplikace din ba iya da yaren hausa ya tsaya ba kawai ya yi bayani da harshen turanci (english) ga wadan da ba hausawa ba kuma kuma kuke suke syn girka irin abincin hausawa. yi download din wannan application domin girka duk kalar abincin da kike bukata cikin sauki.kadan daga cikin irin kallar abincin da kuma yanda ake girka su dake cikin wannna application Abincin Hausawa (Hausa Recipe) sune kamar haka:


DANWAKE
KUNUN GYDA
KUNUN AYA
KUNUN TSAMIYA
ALALA
KOSAI
TUN MASA
TUWON SEMOVITA
ZOBORODO
TUWON SHINKAFA
JOLLOF RICE
KILISHI
adamsdut
Don Allah v aplikaci kinji dadin wannnan a taimaka ayi rating nasa pětihvězdičkový domin yayi sám dominuje wadan da ke syn koyan abincin ahusawa in sunyi hledající stejné shi cikin sauki.
za kuma a iya samun karatuttukan wasu daga cikin manya malaman kasar hausa irin su sheikh jafar, sheikh albani zaria, sheikh ali isah fantami, sheikh ahmad sulaiman atd.


Dan takaicecen tarihin hausawa.

Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shine asalin yarensu. Tarihance kabilar Hausawa na tattare salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. Farko-farkon shekaru na 1900, sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, bisa yashan mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu y sanya labari ya sha bambam.

Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.

Daura Kasace wacce kasani mai dadewa da tarihi a kasar hausawa.

Sana'ar noma ita ce babbar sana'ar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa ke wa sana'ar noma kirari da cewa, "na vévodovi tsohon ciniki kowa yazo duniya kai yatarar", akwai kuma wasu sana'o'in kamar su sha'anin jima watau harkar fatu, rini, sa'a da kira, fannonin Dake mutukar samun cigaba a harkokin sana'o'in Hausawa. Hausawa dai sun jima da shahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na taka rawa a sha'anin yau da kullum, tare da masu mulki da masana.
Harshen Hausa shi ne mafi girma da kuma mafi sanayyar harshe a nahiyar Afirka, harshen hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsuna musamman larabci kana kuma harshen na tafiya tara yanayin mu na zamani bisa al'adar cudeni-in cudeka. Harshen Hausa dai ya zama harshen yau da kullum ga miliyoyin jama'a da ba Hausawa bane a nahiyar Afirka. Bugu da kari, akwai cincirindon al'ummar Hausawa a manyan biranen yammacin Afirka da arewacin Afirka da kuma yankunan cinikayyar al'ummar Hausawa da kuma yankunan da Hausawa suka jima suna bi a hanyar ta zuwa aikin Hajji. Akwai kuma rubutattun adabi masu zurfi da kasidodi da kuma rubuce-rubuce a rubutun ajami da aka buga tun kafin zuwan Turawa 'yan mulkin mallaka na birtaniya. Har ila yau, kuma wani tsarin rubutu a ajami da aka kirkiro tun kafin zuwan turawa, da ba kasafai ake amfani da shi ba yanzu.
V Současné Době Nabízíme Verzi 5.2.1. Toto Je Naše Nejnovější, Nejvíce Optimalizovaná Verze. Je Vhodný Pro Mnoho Různých Zařízení. Zdarma Ke Stažení Přímo Apk Z Obchodu Google Play Nebo Jiných Verzí, Které Hostujeme. Kromě Toho Si Můžete Stáhnout Bez Registrace A Bez Nutnosti Přihlášení.

Máme Více Než 2000+ K Dispozici Zařízení Pro Samsung, Xiaomi, Huawei, Oppo, Vivo, Motorola, LG, Google, OnePlus, Sony, Tablet ... S Tolika Možnostmi, Je Pro Vás Snadné Vybrat Si Hry Nebo Software, Který Odpovídá Vašemu Zařízení.

Může Se Hodit, Pokud Existují Nějaká Omezení Země Nebo Omezení Ze Strany Zařízení V Obchodě Google App Store.

Co Je Nového


New app version with new features. All bugs fixes

Ohodnoťte A Zkontrolujte V Obchodě Google Play


4.8
233 Celkový
5 83.6
4 16.4
3 0
2 0
1 0

Celkový Počet Instalací (Odhadovaný)

Odhad Celkového Počtu Instalací Na Google Play, Aproximované Z Počtu Hodnocení A Instalačních Mezí Dosažených Na Google Play.

Nedávné Komentáře

user
A Google user

This app is educative most especially to bachelors they 'll be able to make dishes of their choice.

user
A Google user

I really like this app,but. would have love it more if its written in english.

user
A Google user

I really enjoy the app.Is very useful and it come handy.Hope to see more in future.

user
Fatima Muhammad

Wow wonderful app please install this app if u really want to learn how to cook delicious food its very helpful for me

user
Saad Saadatu Nasir

I really love this app It helps me much more than I think wish the creators all the best success in their life.

user
A Google user

Its simple and clear explanation.

user
Blessing Jonathan

Lovely app, with so many hausa recipes. But pls, how can i change the hausa writing into English? Not every hausa food lovers understand hausa.

user
A Google user

Can all meal be made and recipe s be written in English