Tarihin Annabi Muhammad S.A.W

Tarihin Annabi Muhammad S.A.W

Plná historie přirozeného stvoření proroka Muhammada (S.A.W)

Informace O Aplikaci


10.1
July 31, 2024
23,530
Everyone
Get Tarihin Annabi Muhammad S.A.W for Free on Google Play

Advertisement

Popis Aplikace


Analýza A Revize Aplikací Pro Android: Tarihin Annabi Muhammad S.A.W, Vyvinuté Společností Afri-Florecer. Uvedeno V Kategorii Knihy A Referenční Materiály. Aktuální Verze Je 10.1, Aktualizována Na 31/07/2024 . Podle Recenzí Uživatelů Na Google Play: Tarihin Annabi Muhammad S.A.W. Dosaženo Více Než 24 Tisíc Instalací. Tarihin Annabi Muhammad S.A.W Má V Současné Době Recenze 12, Průměrné Hodnocení 4.6 Hvězd

Manzo Muhammad Al-Habib ɗan Abdullahi (Sallallahu alaihi wa Salamem).

Muhammad ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan qusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa salámem,

(Harshen Larabci: Abūl-Qāsim
Muḥammad ibn AbdAllāh ibn Abd al-Muṭṭalib ibn Hāshim ibn Abd Manāf ibn Qusayy ibn Kilāb) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annai Ibrahilat salau, a waslau.

Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Aminah) ‘yar Wahbi ɗan Abdul-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi yAllahu anhuma).

Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.

Laqabinsa: Almusɗafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arabdurahma da Al' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi’ul Auwal Shekarar Giwa (571 m) bisa mash’hurin zance gun Ahlul Baiti (as), ce, 12 ga watan da aka ambata.

Wurin haihuwarsa: Makka.

Aikoshi: An aiko shi a Makka 27 Rajab yana ɗan shekara arba’in.

Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba ɗaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maɗaukakiya da dokoki na adalci na adalci da allaukakiya da dokoki na adalci musulgau mi suka karɓa daga gare shi.

Mu’ujizozinsa: Mu’ujizarsa maɗauwamiya ita ce Kur’ani amma waɗanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.

Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a ɓoye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma.

Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi’ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wantn ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.

Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi ɗauki ba daɗi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar-Uhud-Al-Ahzab-Khaibar

Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (as) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran ne: Saudatu 'yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya 'yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar' Umar da Abu Sufyan (Ummu Habibia) da Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab 'yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna 'yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya 'yyar Huyay

'Ya'yansa:
1-Abdulláh
2-Al-Qasim
3-Ibrahim
4-Faɗima (as) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.

Ammominsa: su Tara (9) ne, su ‘ya’yan AbdulMuɗallib ne: Al-haris da Zubair da Abu ɗalib da Hamza da Al-Gaidak da Dirar Al-muqawwam da Abu Lahab da Abbas.

Ammominsa mata: Su shida (6) ne daga iyaye mata daban-daban ne ne: Amima da Ummu Hakima da Barra da Atika da Safiyya da Arwa. Wasiyyansa goma sha biyu ne, ne: Amirulmuminina Ali ɗan Abi ɗalib (a.s) da Hasan ɗan Ali da Husain ɗan Ali da Aliyyu ɗan Husaini da Muhammad ɗan Ali da Ja'afar ɗan Muhammad da'a Aliɗan Muhammad da'a Musa Muhammad ɗan Ali da Ali ɗan Muhammad da Alhasan ɗan Ali da Muhammad ɗan Hasan Mahadi (as).

Mai tsaron qofarsa: Anas ɗan Malik.

Mawaqinsa: Hassan ɗan Sabit, da Abdullahi ɗan Rawahata, da Ka’abu ɗan Malik.

Mai kiran sallarsa: Bilal Al-Habashi da Abdullahi ɗan Ummu Maktum da Sa'ad Al-kirdi.

Tambarin zobensa: Muhammadur Rasulullah
Tsawon rayuwarsa: shekaru 63.
Tsawon lokacin Annabtarsa: shekaru 23.
Tarihin wafatinsa: 28 Safar 11 H.
Wajan da ya yi wafati: Madina.
Inda aka binne shi: Madina a Masallaci Maɗaukaki Mai alfarma.
V Současné Době Nabízíme Verzi 10.1. Toto Je Naše Nejnovější, Nejvíce Optimalizovaná Verze. Je Vhodný Pro Mnoho Různých Zařízení. Zdarma Ke Stažení Přímo Apk Z Obchodu Google Play Nebo Jiných Verzí, Které Hostujeme. Kromě Toho Si Můžete Stáhnout Bez Registrace A Bez Nutnosti Přihlášení.

Máme Více Než 2000+ K Dispozici Zařízení Pro Samsung, Xiaomi, Huawei, Oppo, Vivo, Motorola, LG, Google, OnePlus, Sony, Tablet ... S Tolika Možnostmi, Je Pro Vás Snadné Vybrat Si Hry Nebo Software, Který Odpovídá Vašemu Zařízení.

Může Se Hodit, Pokud Existují Nějaká Omezení Země Nebo Omezení Ze Strany Zařízení V Obchodě Google App Store.

Ohodnoťte A Zkontrolujte V Obchodě Google Play


4.6
12 Celkový
5 83.3
4 8.3
3 0
2 0
1 8.3

Celkový Počet Instalací (Odhadovaný)

Odhad Celkového Počtu Instalací Na Google Play, Aproximované Z Počtu Hodnocení A Instalačních Mezí Dosažených Na Google Play.