Tarihin Annabi Muhammad S.A.W

Tarihin Annabi Muhammad S.A.W

Potpuna povijest prirodnog stvaranja proroka Muhammeda (S.A.W)

Podaci O Aplikaciji


10.1
July 31, 2024
23,530
Everyone
Get Tarihin Annabi Muhammad S.A.W for Free on Google Play

Advertisement

Opis Aplikacije


Analiza I Pregled Android Aplikacija: Tarihin Annabi Muhammad S.A.W, Razvijen Od Afri-Florecer. Navedeno U Kategoriji Knjige I Priručnici. Trenutna Verzija Je 10.1, Ažurirana Na 31/07/2024 . Prema Recenzijama Korisnika Na Google Playu: Tarihin Annabi Muhammad S.A.W. Postignute Više Od 24 Tisuća Instalacije. Tarihin Annabi Muhammad S.A.W Trenutno Ima 12 Recenzije, Prosječna Ocjena 4.6 Zvijezda

Manzo Muhammad El-Habib ɗan Abdullahi (Sallallahu alejhi ve sellem).

Muhammed ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan qusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alejhi ve alihi ve sellem,

(Harshen Larabci: Abūl-Qāsim
Muḥammad ibn AbdAllāh ibn Abd al-Muṭṭalib ibn Hāshim ibn Abd Manāf ibn Qusayy ibn Kilāb) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alejhi selatu wasselam.

Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Aminah) ‘yar Wahbi ɗan Abdul-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi yAllahu anhuma).

Alkunyarsa: Ebul-Kasim, Ebu Ibrahim.

Laqabinsa: Almusɗafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Najviša cijena: 17 Rabi’ul Auwal Shekarar Giwa (571 m) bisa mash’hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), a ce, 12 ga watan da aka ambata.

Wurin haihuwarsa: Makka.

Aikoshi: An aiko shi a Makka 27 Rajab yana ɗan shekara arba’in.

Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba ɗaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maɗaukakiya da dokoki na adalci da ya karɓo daga wajan Allah (dž.š.) su kuma musulmi suka karɓa daga gare shi.

Mu’ujizozinsa: Mu’ujizarsa maɗauwamiya ita ce Kur’ani amma waɗanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.

Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a ɓoye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma.

Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi’ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.

Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi ɗauki ba daɗi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab)- Khaibar- Hunaini.

Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (a.s) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran su ne: Saudatu 'yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya 'yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Ebu Sufjan (Ummu Habibia) da Ummu Salama 'yar Ebu Umayya da Zainab 'yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna 'yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya 'yar Huyayyi ɗan Akhdabl.

‘Ya’yansa:
1-Abdullah
2-El-Kasim
3-Ibrahim
4-Faɗima (a.s) a wani qaulin od Zainab od Ruqayya od Ummu Kulsum.

Ammominsa: su Tara (9) ne, su ‘ya’yan AbdulMuɗallib ne: El-haris da Zubair da Ebu ɗalib da Hamza da El-Gaidak da Dirar El-muqawwam da Ebu Lahab da Abbas.

Ammominsa mata: Su shida (6) ne daga iyaye mata daban-daban su ne: Amima da Ummu Hakima da Barra da Atika da Safiyya da Arwa. Wasiyyansa goma sha biyu ne, su ne: Amirulmuminina Ali ɗan Ebi ɗalib (a.s) da Hasan ɗan Ali da Husain ɗan Ali da Aliyyu ɗan Husaini da Muhammad ɗan Ali da Ja'afar ɗan Muhammad da Musa ɗan Ja'afar da Ali ɗan Musa da Muhammad ɗan Ali da Ali ɗan Muhammad da Alhasan ɗan Ali da Muhammad ɗan Hasan Mahadi (a.s).

Mai tsaron qofarsa: Anas ɗan Malik.

Odgovor: Hassan ɗan Sabit, da Abdullahi ɗan Rawahata, da Ka’abu ɗan Malik.

Maji kiran sallarsa: Bilal Al-Habashi od Abdullahi ɗan Ummu Maktum od Sa’ad Al-kirdi.

Tambarin zobensa: Muhammadur Resulullah
Tsawon rayuwarsa: shekaru 63.
Tsawon lokacin Annabtarsa: shekaru 23.
Posljednji vafatinsa: 28. safar 11. h.
Wajan da ya yi wafati: Madina.
Inda aka binne shi: Madina a Masallaci Maɗaukaki Mai alfarma.
Trenutno Nudimo Verziju 10.1. Ovo Je Naša Najnovija, Najoptimiziranija Verzija. Prikladan Je Za Mnogo Različitih Uređaja. Besplatno Preuzmite Izravno Apk Iz Google Play Store -A Ili Drugih Verzija Koje Ugošćujemo. Štoviše, Možete Preuzeti Bez Registracije I Nije Potrebna Prijava.

Imamo Više Od 2000+ Dostupnih Uređaja Za Samsung, Xiaomi, Huawei, Oppo, Vivo, Motorola, LG, Google, OnePlus, Sony, Tablet ... S Toliko Opcija, Lako Vam Je Odabrati Igre Ili Softver Koji Odgovara Vašem Uređaju.

To Može Biti Korisno Ako Postoje Bilo Kakva Ograničenja Zemlje Ili Bilo Kakva Ograničenja Sa Strane Vašeg Uređaja U Google App Storeu.

Ocijenite I Pregledajte U Google Play Storeu


4.6
12 Ukupno
5 83.3
4 8.3
3 0
2 0
1 8.3

Ukupni Broj Instalacija (*Procijenjeno)

Procjena Ukupnog Broja Instalacija Na Google Playu, Približno Iz Broja Ocjena I Instalacijskih Granica Postignutih Na Google Playu.