Tarihin Annabi Muhammad S.A.W

Tarihin Annabi Muhammad S.A.W

Pilnīga pravieša Muhameda (S.A.W) dabiskā radīšanas vēsture

Informācija Par Lietotni


10.1
July 31, 2024
23,530
Everyone
Get Tarihin Annabi Muhammad S.A.W for Free on Google Play

Advertisement

Lietotnes Apraksts


Android Lietotņu Analīze Un Pārskats: Tarihin Annabi Muhammad S.A.W, Izstrādājusi Afri-Florecer. Uzskaitīts Grāmatas Un Uzziņas Kategorijā. Pašreizējā Versija Ir 10.1, Atjaunināta 11.-22. Saskaņā Ar Lietotāju Pārskatiem Vietnē Google Play: Tarihin Annabi Muhammad S.A.W. Sasniegts Vairāk Nekā 24 Tūkstoš Instalācijas. Tarihin Annabi Muhammad S.A.W Pašlaik Ir 12 Atsauksmes, Vidējais Vērtējums 4.6 Zvaigznes

Manzo Muhammads Al-Habibs ɗan Abdullahi (Sallallahu alaihi wa sallam).

Muhameds ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hašimi ɗan Abdu-Manafi ɗan qusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam,

(Harshen Larabci: Abūl-Qāsim
Muḥammad ibn AbdAllāh ibn Abd al-Muṭṭalib ibn Hāshim ibn Abd Manāf ibn Qusayy ibn Kilāb) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annasalam Ibrahim, Alaihi Salahim.

Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Aminah) ‘yar Wahbi ɗan Abdul-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi yAllahu anhuma).

Alkunjarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.

Laqabinsa: Almusɗafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da' Arrahdu uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi’ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash’hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), an ce, 12 ga watan da aka ambata.

Wurin haihuwarsa: Makka.

Aikoshi: An aiko shi a Makka 27 Rajab yana ɗan shekara arba’in.

Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba ɗaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maɗaukakiya da dokoki na musgat wɓhs suka karɓa daga gare shi.

Mu’ujizozinsa: Mu’ujizarsa maɗauwamiya ita ce Kur’ani amma waɗanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.

Kiransa: Ya kira mute zuwa ga Tauhidi a Makka a ɓoye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma.

Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi’ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.

Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi ɗauki ba daɗi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar- Uhud- Al-khandak (Ahhaibar)-Hunihabār

Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (a.s) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran su ne: Saudatu 'yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya 'yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa Ramla Umary Abu Sufjans (Ummu Habibia) da Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab 'yar Jahash da Zainab' jar Huzaima da Maimuna 'yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya 'yar Huyahyyi.

‘Ya’yansa:
1-Abdulla
2-Al-Qasim
3-Ibrahims
4-Faɗima (a.s) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.

Ammominsa: su Tara (9) ne, su ‘ya’yan AbdulMuɗallib ne: Al-haris da Zubair da Abu ɗalib da Hamza da Al-Gaidak da Dirar Al-muqawwam da Abu Lahab da Abbas.

Ammominsa mata: Su shida (6) ne daga iyaye mata daban-daban su ne: Amima da Ummu Hakima da Barra da Atika da Safiyya da Arwa. Wasiyyansa goma sha biyu ne, su ne: Amirulmuminina Ali ɗan Abi ɗalib (a.s) da Hasan ɗan Ali da Husain ɗan Ali da Aliyyu ɗan Husaini da Muhammad ɗan Ali da Ja'afar Ali ɗaaaaa da Muhameds ɗan Ali da Ali ɗan Muhammad da Alhasan ɗan Ali da Muhammad ɗan Hasan Mahadi (a.s).

Mai caron qofarsa: Anas ɗan Malik.

Mawaqinsa: Hasans ɗan Sabit, da Abdullahi ɗan Rawahata, da Ka’abu ɗan Malik.

Mai kiran sallarsa: Bilal Al-Habashi da Abdullahi ɗan Ummu Maktum da Sa’ad Al-kirdi.

Tambarin zobensa: Muhammadur Rasulullah
Tsawon rayuwarsa: shekaru 63.
Tsawon lokacin Annabtarsa: shekaru 23.
Tarihins vafatinsa: 28 Safar 11 H.
Wajan da ya yi wafati: Madina.
Inda aka binne shi: Madina a Masallaci Maɗaukaki Mai alfarma.
Pašlaik Mēs Piedāvājam 10.1 Versiju. Šī Ir Mūsu Jaunākā, Optimizētākā Versija. Tas Ir Piemērots Daudzām Dažādām Ierīcēm. Bezmaksas Lejupielāde Tieši Apk No Google Play Veikala Vai Citām Versijām, Kuras Mēs Mitinām. Turklāt Jūs Varat Lejupielādēt Bez Reģistrācijas Un Nav Nepieciešama Pieteikšanās.

Mums Ir Vairāk Nekā 2000+ Pieejamās Ierīces Samsung, Xiaomi, Huawei, Oppo, Vivo, Motorola, LG, Google, OnePlus, Sony, Tablet ... Ar Tik Daudzām Iespējām, Jums Ir Viegli Izvēlēties Spēles Vai Programmatūru, Kas Atbilst Jūsu Ierīcei.

Tas Var Noderēt, Ja Ir Kādi Valsts Ierobežojumi Vai Kādi Ierobežojumi No Jūsu Ierīces Puses Google App Store.

Novērtējiet Un Pārskatiet Google Play Veikalā


4.6
12 Kopsumma
5 83.3
4 8.3
3 0
2 0
1 8.3

Kopējais Instalāciju Skaits (*Aprēķināts)

Kopējais Instalāciju Skaita Novērtējums Google Play, Aptuvenā No Vērtējumu Skaita Un Instalējiet Robežas, Kas Sasniegta Google Play.