
Sakonnin Soyayya 100
Sakonnin Masoya Guda 100, Kalaman Soyayya masu dadinji
App info
Advertisement
App description
Android App Analysis and Review: Sakonnin Soyayya 100, Developed by Abdu Matashi. Listed in Dating Category. Current Version Is 1.2.0, Updated On 30/08/2024 . According to users reviews on Google Play: Sakonnin Soyayya 100. Achieved Over 80 thousand Installs. Sakonnin Soyayya 100 Currently Has 1 Reviews, Average Rating 5.0 Stars
Kasancewar ki a tare da ni, ya sa ni jin kaina a matsayin wani mutum mai daraja ta musamman. Ina son ki, so irin wanda kalmomi ba zasu iya bayyanawa ba.Mace tana son namiji mai tausayi ba mai kaushin zuciya ba da saurin duka. Tana son mutum ya zamo ko faɗa zai mata ya yi cikin hikima.
2. Mace tana son wanda zai girmama ta ba wanda zai tozarta ta da gori ba.
3. Mace tana son namiji ƙaƙƙarfa mai lafiyar da zai biya mata buƙatar ta aure.
4. Mace tana son namijin da yake amsa kuskurensa idan ya aikata.
5. Tana son namiji mai karamci, alheri ba ƙanƙamo ba.
6. Mace tana son namijin da ya yarda da kansa.
7. Ba ta son namiji mai nauyin jiki da kasa wanda zai ta wahalar da ita.
8. Mace tana son namijin da zai sa ta farin ciki ta ji cewar ta cika mace. Ba wanda in ya doso gida za ta dinga fargaba ba, ba za ta sake walwala ba sai ya fita
9. Tana son namijin da ke son ta don Allah ba don dukiya, matsayi ko kyanta ba. Domin ta san idan waɗannan abubuwa suka ƙare watsar da ita zai yi.
10. Mace tana son namiji mai wayo kuma mai haƙuri.
11. Tana son namiji mai dogon tunani kafin ya yanke hukunci. Wanda ko rai ta ɓata masa ba zai yanke hukunci ba sai ya yi tunani.
Wannan wani bincike ne da mace ta gabatar, da fatan maza za su ɗauki darasi.
Ubangijina Allah ya sa mu dace da irin matan/mazan da muke qauna da muradi a Rayuwar mu ta aure.
We are currently offering version 1.2.0. This is our latest, most optimized version. It is suitable for many different devices. Free download directly apk from the Google Play Store or other versions we're hosting. Moreover, you can download without registration and no login required.
We have more than 2000+ available devices for Samsung, Xiaomi, Huawei, Oppo, Vivo, Motorola, LG, Google, OnePlus, Sony, Tablet ... with so many options, it’s easy for you to choose games or software that fit your device.
It can come in handy if there are any country restrictions or any restrictions from the side of your device on the Google App Store.
What's New
Sakonnin Masoya guda 100
Kalaman Soyayya guda 100
Sirrikan masoya guda 100
Kalaman Soyayya guda 100
Sirrikan masoya guda 100