Tarihin Annabi Muhammad S.A.W

Tarihin Annabi Muhammad S.A.W

Úplná história prírodného stvorenia proroka Mohameda (S.A.W)

Informácie


10.1
July 31, 2024
23,530
Everyone
Get Tarihin Annabi Muhammad S.A.W for Free on Google Play

Advertisement

Popis Aplikácie


Analýza A Recenzia Aplikácií Pre Android: Tarihin Annabi Muhammad S.A.W, Vyvinutý Spoločnosťou Afri-Florecer. Uvedené V Kategórii Knihy A Príručky. Aktuálna Verzia Je 10.1, Aktualizovaná Na 31/07/2024 . Podľa Recenzií Používateľov V Službe Google Play: Tarihin Annabi Muhammad S.A.W. Dosiahnuté Viac Ako Inštalácie 24 Tisíc. Tarihin Annabi Muhammad S.A.W V Súčasnosti Má 12 Recenzií, Priemerné Hodnotenie 4.6 Hviezd

Manzo Muhammad Al-Habib ɗan Abdullahi (Sallallahu alaihi wa salámou).

Muhammad ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan qusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa saláma,

(Harshen Larabci: Abūl-Qāsim
Muḥammad ibn AbdAllāh ibn Abd al-Muṭṭalib ibn Hāshim ibn Abd Manāf ibn Qusayy ibn Kilāb) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annai Ibrahilat salahim, a waslau.

Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Aminah) ‘yar Wahbi ɗan Abdul-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi yAllahu anhuma).

Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.

Laqabinsa: Almusɗafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arabdurahma da Al' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi’ul Auwal Shekarar Giwa (571 m) bisa mash’hurin zance gun Ahlul Baiti (as), ce, 12 ga watan da aka ambata.

Wurin haihuwarsa: Makka.

Aikoshi: An aiko shi a Makka 27 Rajab yana ɗan shekara arba’in.

Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba ɗaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maɗaukakiya da dokoki na dawətjanu da Allaukakiya da dokoki na dawätjana musulga mi suka karɓa daga gare ši.

Mu’ujizozinsa: Mu’ujizarsa maɗauwamiya ita ce Kur’ani amma waɗanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.

Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a ɓoye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma.

Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi’ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wantn ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.

Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi ɗauki ba daɗi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar-Uhud-Ahini-Al-k

Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (as) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran sun ne: Saudatu 'yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya 'yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar' Umar da Abu Sufyan (Ummu Habibia) da Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab 'yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna 'yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya 'yihɗan.

'Ya'yansa:
1-Abdullah
2-Al-Qasim
3-Ibrahim
4-Faɗima (as) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.

Ammominsa: su Tara (9) ne, su ‘ya’yan AbdulMuɗallib ne: Al-haris da Zubair da Abu ɗalib da Hamza da Al-Gaidak da Dirar Al-muqawwam da Abu Lahab da Abbas.

Ammominsa mat: Su shida (6) nie daga iyaye mata daban-daban nie je: Amima da Ummu Hakima da Barra da Atika da Safiyya da Arwa. Wasiyyansa goma sha biyu nie, nie: Amirulmuminina Ali ɗan Abi ɗalib (a.s) da Hasan ɗan Ali da Husain ɗan Ali da Aliyyu ɗan Husaini da Muhammad ɗan Ali da Ja'afar ɗan Muhammad da'a Aliɗan Musa ɗan Muhammad Ja'a Musa Muhammad ɗan Ali da Ali ɗan Muhammad da Alhasan ɗan Ali da Muhammad ɗan Hasan Mahadi (as).

Mai tsaron qofarsa: Anas ɗan Malik.

Mawaqinsa: Hassan ɗan Sabit, da Abdullahi ɗan Rawahata, da Ka’abu ɗan Malik.

Mai kiran sallarsa: Bilal Al-Habashi da Abdullahi ɗan Ummu Maktum da Sa'ad Al-kirdi.

Tambarin zobensa: Muhammadur Rasulullah
Tsawon rayuwarsa: shekaru 63.
Tsawon lokacin Annabtarsa: shekaru 23.
Tarihin wafatinsa: 28 Safar 11 H.
Wajan da ya yi wafati: Madina.
Inda alias binne shi: Madina a Masallaci Maɗaukaki Mai alfarma.
Momentálne Ponúkame Verziu 10.1. Toto Je Naša Najnovšia, Najviac Optimalizovaná Verzia. Je Vhodný Pre Mnoho Rôznych Zariadení. Bezplatné Stiahnutie Priamo Apk Z Obchodu Google Play Alebo Iných Verzií, Ktoré Hosťujeme. Okrem Toho Si Môžete Stiahnuť Bez Registrácie A Nevyžaduje Sa Žiadne Prihlásenie.

Máme Viac Ako 2000+ Dostupné Zariadenia Pre Samsung, Xiaomi, Huawei, Oppo, Vivo, Motorola, LG, Google, OnePlus, Sony, Tablet ... S Toľkými Možnosťami, Je Pre Vás Ľahké Zvoliť Si Hry Alebo Softvér, Ktoré Sa Zmestia Na Vaše Zariadenie.

Môže To Byť Užitočné, Ak V Obchode Google App Store Existujú Obmedzenia Krajiny Alebo Akékoľvek Obmedzenia Zo Strany Vášho Zariadenia.

Ohodnoťte A Skontrolujte V Obchode Google Play


4.6
12 Súčet
5 83.3
4 8.3
3 0
2 0
1 8.3

Celkový Počet Inštalácií (*Odhadované)

Odhad Celkového Počtu Inštalácií Na Google Play, Približne Z Počtu Ratingov A Nainštalujte Hranice Dosiahnuté V Službe Google Play.