
SHEIKH JAFAR RIYADUS SALIHEN 4
Sheikh Jafar Mohammud Adam Mp3离线的Riyadus Salihen
应用信息
Advertisement
应用描述
Android应用分析和审查:SHEIKH JAFAR RIYADUS SALIHEN 4,由AdamsDUT开发。在音乐与音频类别中列出。当前版本为2.4,在 13/07/2021 上更新。根据用户在Google Play上的评论:SHEIKH JAFAR RIYADUS SALIHEN 4。超过9 千的安装。 SHEIKH JAFAR RIYADUS SALIHEN 4目前有16评论,平均评分为4.8星
Wannan application na dauke da karatun littafin RIYADUS SALIHEN da harshen hausa daga bakin babban shahararen malamin kuma masani taffsiri wato SHEIKH JAFAR Mahmud Adam. Hakika malam yayi kokari wajen bayani filla-filla domin domin fahimta ga ma'abota neman ilimi da kuma masu neman sanin addini, ba iya karatun RIYADUS SALIHEN wannan lectures na malam Jafar mahmud Adam ya tsaya ba, akwai tambayoyi da kuma answer masu amfani a farkon ko wacce lecture.Allah ubangiji ya jikan malam ya kuma gafarta masa kura-kuran sa, yasa aljannar firdausi ce makomar sa. Mu kuma Allah yasa muji kuma muyi amfani da duk abin da muka saurara daga gareshi.
Bayan RIYADUS SALIHEN na malam SHEIKH JAFAR MAHMUD ADAM akwai sauran apps na sauran littafan fassarar malam jafar audio kamar haka
Arba'un hadith.
Umdatul ahkam.
Bulugul maram.
kitabul tauhid da dai sauran su.
Duba Adamsdut domin samun sauran littafan addini na fassarar shahararun malamai da kuma qira ta karatun al-qurani na manyan malamai.
Don Allah idan har kaji dadin amfani da wannan application to kada a manta ayi sharing da yan uwa da kuma abokan arziki domin suma su samu su karu
kuma kada a manta ayi rating din application din domin ta haka ne zai zama a sama in ma'abota neman littafin sun nemeshi su same shi cikin sauki.
Bayan karatutuka na sheikh jafar mahmud adam za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka
sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen
sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam
sheikh Jafar Mahmud Adam tafser
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
sheikh Abubakar Gumi
sheikh Abdulrazak Yahya Haifan
sheikh Bin Usman kano
sheikh Ahmad BUK
Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Brief History of Sheikh Jafar Mahmud Adam.
Ja'afar Mahmud Adam (February 12, 1960 – April 13, 2007)he was 47 years of age when he died. And was a Nigerian, Salafist Islamic scholar aligned with the Izala Society He has memorised the Holy Quran completely at a younger age.
Teaching
Sheik Ja'afar preached in Maiduguri's Indimi Mosque, which was attended by the Deputy Governor of Borno.
Sheikh Jafar Mahmod Adam's death
Adam was shot dead at his mosque in the northern city of Kano in April 2007.
About RIYADUS SALIHEN
The Meadows of the Righteous, also referred to as The Gardens of the Righteous (Arabic: رياض الصالحين Riyadh as-Salihin or Riyadh as-Saaliheen), is a compilation of verses from the Qur'an supplemented by hadith narratives written by Al-Nawawi from Damascus (1233–1277). The hadith by al-Nawawī belongs to the category of canonical Arabic collections of Islamic morals, acts of worship, and manners, which are attributed to Muhammad by Muslim scholars but not found in the Quran.
The Riyadh as-Saaliheen is a recommended text for the Tablighi Jamaat in the Arab world
我们目前正在提供2.4版本。这是我们最新,最优化的版本。它适用于许多不同的设备。从Google Play商店或我们托管的其他版本中免费下载Apk。此外,您可以在不注册的情况下下载且无需登录。
我们拥有超过2000+的Samsung, Xiaomi, Huawei, Oppo, Vivo, Motorola, LG, Google, OnePlus, Sony, Tablet ...设备,并提供了许多选项,您可以轻松选择适合您设备的游戏或软件。
如果在Google App Store上有任何国家限制或设备侧面的任何限制,它可能会派上用场。
什么是新的
new version with new features
在Google Play商店进行评分和审查
安装总数(*估计)
估计Google Play上安装总数, 近似于评级数和在Google Play上达到的安装界限.您可能也喜欢这些应用程序
- 2018-10-27Sheikh Jafar Arba Una Hadith offline
- 2024-01-18Ja'afar Mahmud FULL Tafseer
- 2024-01-19Malam Jafar Kitab Tauhid MP3
- 2024-01-20Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud
- 2025-07-03Holy Quran Sheikh Jafar Qira'a
- 2024-01-18Arbauna Hadisi na Jafar Part 2
- 2023-10-28Sheikh Albani Zaria Tafseer
- 2024-01-19Riyadus Saliheen in Hausa MP3