
Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3
单击下载以保存UMDATUL AHKAM MP3 YouTube com
应用信息
Advertisement
应用描述
Android应用分析和审查:Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3,由AdamsDUT开发。在音乐与音频类别中列出。当前版本为2.4,在 14/09/2020 上更新。根据用户在Google Play上的评论:Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3。超过13 千的安装。 Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3目前有88评论,平均评分为4.7星
Wannan application na dauke da karatun baban littafin hunnce-hukuce wato umtadul ahkam, daga bakin baban malamin musulunci na kasar hausa wato marigayi Sheikh Jafar mahmud Adam.Hakika malam Sheikh Jafar yayi kokari sosaida gaske wajen yin bayani daki-daki tun daga farkon wannan littafi mai albarka umdadul ahkam, domin amfanar da al'umar musulmai.Muna aduar Allah (S.W.A) yakai haske da rahama kabarin malam ya kuma sa aljana ce makomar sa, mu kuma Allah ubangiji ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk abin da muka saurara.
Bayan Riyadus salihina na malam Jafar akwai sauran apps na sauran littattafai fassarar malam jaafar audio kamar haka:
za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya,sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.
Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar
complete quran offline by sheikh abdulrahman al-sudais
beautiful quran recitation by sheikh maher almuquiy
complete quran offline by shiekh abdolbasit
quran recitation by mishary alfasy mp3 offline and so on.
Da dai sauransu. Duba Adamsdut cikin play domin samunsu.
Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta sahring dinta a whatsapp, facebook, email da dai sauransu domin sauran yanuwa su samu. Allah ya karba mana baki daya aameen.
Kada a manta rating din wannan manhajja ta umdatul ahkam na sheikh jafar mahmud tauraro biyar cikin wannan gida.
Brief History of Sheikh Jafar Mahmud Adam.
Ja'afar Mahmud Adam (February 12, 1960 – April 13, 2007)he was 47 years of age when he died. And was a Nigerian, Salafist Islamic scholar aligned with the Izala Society He has memorised the Holy Quran completely at a younger age.
Teaching
Sheik Ja'afar preached in Maiduguri's Indimi Mosque, which was attended by the Deputy Governor of Borno.
Sheikh Jafar Mahmod Adam's death
我们目前正在提供2.4版本。这是我们最新,最优化的版本。它适用于许多不同的设备。从Google Play商店或我们托管的其他版本中免费下载Apk。此外,您可以在不注册的情况下下载且无需登录。
我们拥有超过2000+的Samsung, Xiaomi, Huawei, Oppo, Vivo, Motorola, LG, Google, OnePlus, Sony, Tablet ...设备,并提供了许多选项,您可以轻松选择适合您设备的游戏或软件。
如果在Google App Store上有任何国家限制或设备侧面的任何限制,它可能会派上用场。
什么是新的
New version with new features