Tarihin Annabi Muhammad S.A.W

Tarihin Annabi Muhammad S.A.W

先知穆罕默德(S.A.W)自然创造的完整历史

应用信息


10.1
July 31, 2024
23,530
Everyone
Get Tarihin Annabi Muhammad S.A.W for Free on Google Play

Advertisement

应用描述


Android应用分析和审查:Tarihin Annabi Muhammad S.A.W,由Afri-Florecer开发。在图书与工具书类别中列出。当前版本为10.1,在 31/07/2024 上更新。根据用户在Google Play上的评论:Tarihin Annabi Muhammad S.A.W。超过24 千的安装。 Tarihin Annabi Muhammad S.A.W目前有12评论,平均评分为4.6星

曼佐·穆罕默德·阿尔-哈比卜 ɗan Abdullahi (Sallallahu alaihi wa sallam)。

穆罕默德 ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan qusayyi ɗan Kilabi,Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam,

(Harshen Larabci:阿布·卡西姆
穆罕默德·本·阿卜杜拉·伊本·阿卜杜勒·穆塔利卜·本·哈希姆·本·阿卜杜勒·马纳夫·本·库赛伊·本·基拉布) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam。

Mahaifiyarsa:Ita ce Aminatu (Aminah) ‘yar Wahbi ɗan Abdul-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi yAllahu anhuma)。

Alkunyarsa:阿布·卡西姆,阿布·易卜拉欣。

拉卡宾萨:Almusɗafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar、Khataman nabiyyin、da Al'ummi da Almuzzamil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu。

Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi’ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash’hurin zancegun Ahlul Baiti (a.s), an ce, 12 ga watan da aka ambata。

Wurin haihuwarsa:Makka。

Aikoshi:An aiko shi a Makka 27 Rajab yana ɗan shekara arba’in。

Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba ɗaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maɗaukakiya da dokoki na adalci da ya karɓo daga wajan Allah (SWT) su kuma musulmi suka karɓa daga gare shi。

Mu’ujizozinsa:Mu’ujizarsa maɗauwamiya ita ce Kur’ani amma waɗanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa。

Kiransa:Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a ɓoye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma。

Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi’ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa,wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.

Yaqoqinsa:Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai,sai ya yi ɗauki ba daɗi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune:Badar-Uhud-Al-khandak(Ahzab)-Khaibar-Hunaini。

马坦萨:KHadija 'yar Khuwailid (a.s) ita ce matarsa ta farko, amma sauran su ne: Saudatu 'yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya 'yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) da Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab 'yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna 'yar Al-Haris da Juwaiiyya 'yar Al-Haris da Safiyya 'yar Huyayyi ɗan Akhdabl。

‘亚’亚萨:
1-阿卜杜拉
2-卡西姆
3-易卜拉欣
4-Faɗima (a.s) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum。

Ammominsa: su Tara (9) ne, su ‘ya’yan AbdulMuɗallib ne: Al-haris da Zubair da Abu ɗalib da Hamza da Al-Gaidak da Dirar Al-muqawwam da Abu Lahab da Abbas。

Ammominsa mata: Su shida (6) ne daga iyaye mata daban-daban su ne: Amima da Ummu Hakima da Barra da Atika da Safiyya da Arwa。 Wasiyyansa goma sha biyu ne, su ne: Amirulmuminina Ali ɗan Abi ɗalib (a.s) da Hasan ɗan Ali da Husain ɗan Ali da Aliyyu ɗan Husaini da Muhammad ɗan Ali da Ja'afar ɗan Muhammad da Musa ɗan Ja'afar da Ali ɗan Musa da穆罕默德 ɗan Ali da Ali ɗan 穆罕默德达阿尔哈桑 ɗan Ali da Muhammad ɗan Hasan Mahadi (a.s)。

Mai tsaron qofarsa:Anas ɗan Malik。

Mawaqinsa:哈桑·萨比特、阿卜杜拉希·拉瓦哈塔、卡阿布·马利克。

Mai kiran sallarsa:Bilal Al-Habashi da Abdullahi ɗan Ummu Maktum da Sa’ad Al-kirdi。

Tambarin zobensa: 穆罕默德的使者
Tsawon rayuwarsa:shekaru 63。
Tsawon lokacin Annabtarsa:shekaru 23。
Tarihin wafatinsa:28 Safar 11 H.
Wajan da ya yi wafati:麦地那。
Inda 又名 binne shi:Madina a Masallaci Maɗaukaki Mai alfarma。
我们目前正在提供10.1版本。这是我们最新,最优化的版本。它适用于许多不同的设备。从Google Play商店或我们托管的其他版本中免费下载Apk。此外,您可以在不注册的情况下下载且无需登录。

我们拥有超过2000+的Samsung, Xiaomi, Huawei, Oppo, Vivo, Motorola, LG, Google, OnePlus, Sony, Tablet ...设备,并提供了许多选项,您可以轻松选择适合您设备的游戏或软件。

如果在Google App Store上有任何国家限制或设备侧面的任何限制,它可能会派上用场。

在Google Play商店进行评分和审查


4.6
12 全部的
5 83.3
4 8.3
3 0
2 0
1 8.3

安装总数(*估计)

估计Google Play上安装总数, 近似于评级数和在Google Play上达到的安装界限.