
Mace Ta Gari
女人的本地蜂窩明a識別和價值觀和差一見的特徵
應用信息
Advertisement
應用描述
Android應用分析和審查:Mace Ta Gari,由AdamsDUT開發。在音樂與音效類別中列出。當前版本為2.3,在 11/09/2020 上更新。根據用戶在Google Play上的評論:Mace Ta Gari。超過35 千的安裝。 Mace Ta Gari目前有94評論,平均評分為4.6星
Wannan application na dauke da lectures akan dabi'u da kuma halaye na Mace Ta Gari wanda babban malamin musuluncin nan wato sheikh mohammad albani zaria ya gabatar, domin afanarwa ga yan uwa mata kai harda maza wajen su koyi halaye na kirki wanda zai taimaka musu wajen zama da mazajen su.Muna adduar Allah ubangiji ya jikan sheikh albani zaria ya sa aljanna ce makomar sa, mu kuma Allah ya bamu iokn ji da kuma amfani da abin da muka saurara.Bayan karatutuka na Dr Abdullah Usman Gadon Kaya mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
shiekh abubakar gumi.
sheikh usman abdullah gadon kaya.
sheikh abdulrazak yahya haifan. da sauransu
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Brief history about Sheikh Albani Zaria
The father of Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani, Abu Abdurrahman, hails from Kano but the Sheikh was born and bred in Muchia Sabon Gari, Zaria. He had his primary education in the area before he moved to Barewa College. He obtained his first degree on Information Technology from the Federal University of Technology Yola, Adamawa State. Before his death, he was an M.Sc student of Electrical and Electronic Engineering at the Ahmad Bello University (ABU), Zaria. Sheikh Albani is survived by three wives and over 20 children. He was the proprietor of the Albaniy Science Academy in the Gaskiya layout, Zaria. He was also the leader of Daarul Hadeethis-Salafiyyah School and delivered weekly lectures at Markazu-Salafiyya Centre in Tudun Wada, Zaria. Apart from his teaching in Zaria, Sheikh Albani used to visit other states and countries for preaching.His burial has been attended by many Islamic scholars from across Nigeria. Among them were Sheikh Muhammad Bn Uthman, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Sheikh Aliyu Abdullahi Telex, Sheikh Salihu Abubakar, Sheikh Tukur Almannar among hundreds.
我們目前正在提供2.3版本。這是我們最新,最優化的版本。它適用於許多不同的設備。從Google Play商店或我們託管的其他版本中免費下載Apk。此外,您可以在不註冊的情況下下載且無需登錄。
我們擁有超過2000+的Samsung, Xiaomi, Huawei, Oppo, Vivo, Motorola, LG, Google, OnePlus, Sony, Tablet ...設備,並提供了許多選項,您可以輕鬆選擇適合您設備的遊戲或軟件。
如果在Google App Store上有任何國家限製或設備側面受到任何限制,它可能會派上用場。
什麼是新的
New version with new features