
Littafin Ahalari متن الاحضري
Koyi karatun littafin ahalari da kanka kamar kana gaban malam a zaure
App info
App description
Android App Analysis and Review: Littafin Ahalari متن الاحضري, Developed by Rayyahee. Listed in Education Category. Current Version Is 1.0, Updated On 05/02/2021 . According to users reviews on Google Play: Littafin Ahalari متن الاحضري. Achieved Over 2x7 Installs. Littafin Ahalari متن الاحضري Currently Has 1 Reviews, Average Rating 5.0 Stars
Fassaran littafin Ahalari na Sheikh Sani Khalifa Zariya, wannan manhjar/apps din ta musamma ce domin tana kunshe da rubutaccen littafin Ahalari ta yanda zaka iya duba littafin kana bin fassaran murya kamar kana gaban malam kana daukan karatu kai tsaye a zaure.Domin karin bayani ka tuntube mu ta wannan lambar : +2347067762022 ko ka tura muna sako ta wannan emai address din [email protected].
Allah ya ba mu ilimi mai amfani amin.